Skip to content

Cikin Mamaki Kamal yake kallon Haidar yace "Boss nifa ban fahimceka ba me kake nufi? Kana so kace Wani ne yazo gurin Nan ya Buɗe wannan ƙofar Shadow ya fita?"

"Tabbas Kuwa" Haidar ya faɗa Yana gyaɗa kansa alamar tabbatarwa.

"Tabɗijam to waye wannan da yake aikata waɗan Nan abubuwan?

Kuma menene dalilinsa nayin hakan?

A Ina yake?"

"Amsar da ya kamata mu nemo Kenan Kamal.

Amma Koma waye yake wannan aikin tabbas yasan cikin gidan Nan.

Kuma Kai tsaye baza muce a cikin gidan Nan Mai laifin yake ba,

Sai dai Zamu iya cewa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.