Sanye yake cikin wani yadi mai kalar sararin samaniya. Duk shirin da yake yi, cikin natsuwa yake yinsa ba tare da ya takurawa kansa ba, kamar yadda yaga ƙannansa suna yi. A ƙalla ya fesa turaruka sun kai kala biyar. A yadda yake fesa turaren zai gamsar da kai ya san abin da yake yi, domin kuwa kowanne kaɗan-kaɗan yake fesawa.
A tsarinsa baya son sanya hula, bare kuma babbar riga. Namiji ne tsayayye mai cike da kwarjini. Gashin kansa ya sha gyara. Kallo ɗaya zaka yi masa ka fahimci cikakken buzu ne irin buzayen nan na. . .
Muna jindadin irin yanda kike kawo muna abubuwa Masu sanyamu cikin nishadi
Masha Allah. Fatan alheri.