"Umma da kun yi haƙuri tukuna."
Ya ce da ita yaba nazarin fuskarta. Kafin ta yi magana ya jiyo muryar Abba yana magana cike da walwala,
"A'a Irfaan. Nasa ankammala yi maku duj wani gyara a gidanku. Don haka zaka ɗauki matarka ku tafi. Ko yau na faɗi na mutu burina ya cika, naga auren Irfaan. Ina jin daɗi araina Irfaan ya zama cikakken mutum."
Mamaki da takaici suka haɗu suka lulluɓe shi, sai dai ko alama bai nuna komai a fuskarsa ba.
Ya tashi yana cewa ya yi baƙo. Kai tsaye wurin. . .
muna matukar karuwa da wannan shafi mai al barka