Skip to content

Ya ɗaga idanunsa yana fatan ganinta fes. Sai dai kuma akasin hakanne ya bayyana. Ihsaan ɗin dai ita ce agabansa bata sauya ba. Gani ya yi ma kamar ta ƙara zama baƙa ce. Yana so kullum ya natsu ya ƙare mata kallo, amma baƙinta yakan hana shi hakan domin shi bai taɓa ganin halitta mai tsananin baƙi irin Ihsaan ba.

"Menene haka? Baki tsaya anyi gyaran ba ko?"

Ya furta mata cikin takaici. Ihsaan ta girgiza kai hawaye cike da idanunta ta ce,

"Ka tambayeta kaji, na tsaya kuma ta yi min."

'Tirƙashi!'

Ya furta. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.