Skip to content

Tun shigarsu garin Saulawa take rarraba idanu, komai yana dawo mata sabo. A hankali ta rage sa baki a hirar da ake yi da su Umma. Sadiq ya fara kula da sauyawarta sakamakon ya fi kowa tsokanarta.

"Anti Ihsaan wancan ma gida ne?"

Sadiq ya sake antayo mata tambaya cike da zolaya. Duk suka zuba mata idanu, ganin tana shirin rushewa da kuka.

"Ihsaan ina fatan ba kuka za ki yi ba? Ki daure kin ji?"

Hawaye ya ziraro, tana zare idanu ta ce,

"Umma Yaya Sulaiman ne."

Umma ta girgiza kai,

"Idan kina so inyi fushi da ke to. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.