Skip to content

Gaba daya suna zaune a falo kowanne da irin abincin da yake ci. Umma tana lura da yadda Irfaan yake caccakar abincin kamar wanda aka sa shi dole sai ya ci. Bata ce masa komai ba, bata kuma yi alkawarin furta wani abu ba.

“Ya maganar zuwa da Irfaan wurin wannan malamin?”

Umma ta tambayi Abba. Hakan yasa Irfaan juyowa da sauri yana dubansu,

“Don Allah Abba kada ku kaini ko ina. Lafiyata kalau.”

Umma ta dago a fusace,

“Dalla wuce ka bani wuri. Wallahi Irfaan ka fara kaini karshe. Zan dauko duk macen da ta yi min in aura. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.