Skip to content

Ƙarar da wayar ta ɗauka da shi ne, ya saka ta tafiya da sauri ta ɗaga kiran tana sauke ajiyar zuciya.

"Ya har yanzu shiru ba ka iso ba?"

"Madam ki yi haƙuri, sai da na shigo cikin unguwarku wasu mazaje biyu suka tare ni da wuƙa suka kwace zoben. Yanzu haka sun kumbura mini ido."

"Ya ilahil Alamina, ni kam na shiga uku! To yanzu kana ina?"

"Sun ce idan ina son ganin yarinyata ta gama Nursery da idanuwanta, kar na ƙara gigin takowa unguwarki, ko ma na ƙara samo irin Zoben. Madam ki yi haƙuri. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

4 thoughts on “Fadime 29”

  1. Masha Allah da ina ta tunanin a ina zan samu littafin nan complete sai gashi cikin sauki da wasu kudi ƴan kalilan na samu kai bakandamiya duniya ne wlh

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.