Skip to content

Hannu bisa ƙirji take kallon Mallam tana kallon Salame tun bayan da ta gama jin zancensa. Ba ta taɓa zaton yar Faɗimen nan za ta iya shirya makirci har haka ba. Wai ita za a kaudama tunani cikin sigar rainin hankali daga abinda ta ƙudurta.

Inaaa! Uban Barbushe ma ya yi kaɗan, ballanta yar kiyashin yarinyar nan.

"Kin tsokano tsoliyar Dodo, ido na idonki sai kin gwammace Falmata ba ta haɗa makwanci da Bashari ba an samu cikin ki." Ta furta tana duban Salame.

Sororo Salame ta yi tana binta da kallo. A karo na farko. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.