Sadaukarwa
Wannan book ɗin gaba ɗayan shi sadaukarwa ne gareku Anty Hadiza D. Auta, Anty Binta Umar Abale, Sis Amira Adam - Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda kuke; ina son ku fisabillillahi.
Gargadi
Wannan labarin haƙƙin mallakata ne, ban yadda a juya mun labari ta kowace fuska ba, yin hakan babban kuskure ne. Sannan labarin nan ƙirƙirarran labari ne ban yi shi dan cin zarafin wani ko wata ba kamanceceniyar labari akasi ne.
*****
Bissimillahir rahmani rahim
*****
Ƙawaye! Hmmm idan naji wannan kalmar a kullum sai naji zuciyata kamar zata tarwatse saboda yadda. . .