TSILLA-TSILLAR TSUNTSAYE
Tsilla-tsilla Ta Tsuntsaye
Ga Gantalin Gaulaye
*****
Da fari zan sa Rabbu wanda Shi yai tsuntsaye
Shi yai Bishiya yai mata rassa dogaye
Kuma yai Akuya a gefe can ga kuraye
Ni roƙona ka raba mu da sharrin mugaye
*****
Ya Allaah!
*****
Tsira da aminci gun manzo mai sunaye
Da Sahabbansa haɗa duka har fa da alaye
Da masu sonsa cikin maza har mataye
Domin darajarsa Ilahu raba mu da sharrin ɓeraye
*****
Ya Allaah!
*****
Ku sani jama'a akwai wasu gungun kuraye
Sun ci sun ƙoshi jikinsu kamar fa na giwaye
Gasu can fa him kuma. . .
Amin. Allah ya tsare mu daga sharrin guntaye 😃😃
Amin. Jazakallah Khair.