Turnuƙu faɗan Iblisai
Tuya sai mai ƙosai
Bakin wani zai kassai.
Yayin da Sinu ya ji waɗannan tambayoyi nawa, sai ya yi wani irin gunji tare da ƙarajin fusata, har sai da wani irin farin hayaƙi ya dinga fitowa daga bakinsa, hancinsa da kuma kunnuwansa. Can kuma sai ya nuna ni da hannu yana mai cewa,
"Kai ɗan bayan gari! Kada ka raina min hankali da waɗannan tambayoyi naka. Hausawanku basu iya samun sara ba, a duk lokacin da wata sabuwar sara ta fito, to ba za su tsagaita ba har sai sun gallabi jama. . .
Tashin hankali, ba a rabu da Bukar ba an haifi hanu kenan. Muje zuwa dai.
Lallai dai kuwa.
Wow!
Ai kuwa dai kam. Thank you
Hmmmmm