Rigiji-gabji
An yi gwajin ƙwanji
An kori kaji.
Ta yiwu baka san ko baki san wanene Mugyambo ba, amma ni da yake na yi mishi farin sani, kuma na san me zai iya aikatawa. Nan da nan ban tsaya wani bin diddigi ko neman labari ba sai na arce a matakin gudu na 160m. Wannan arcewa da na yi ne ta sa Mugymbo da Sinu suka fashe da dariya, ina jin ƙarar tafa hannunsu amma ban damu ba, ni dai kawai gudu nake yi. Ina cikin wannan gudu ne kawai sai na ji kamar daga sama wani abu yazo. . .
Tofa, ko ya za a karke.
Za mu ji a shafi na gaba.
Hmmmmm. Interesting
Thank you.
Well done