Skip to content

Zainab ganin yadda kallon ya mata ñauyi , ya sa ta ta fara tsarguwa , ta kasa zama daidai . "Harun lafiya kuwa kake mini irin wannan kallon." Murmushi ya yi mara kunyan yana cewa, "Haba Zainab akwai abin da nake son sanar dake ." Zainab murmushi ta yi tare da gyara zaman mayafin dake jikinta tana cewa, "To ka fad'a mini mana baby." "Tom fatan kin shirya ji domin kalmar tana da zafi." "Zafi kuma." Zainab ta fad'a cikin mamaki "Ina san ki." Zainab ta kau da kai tana dariya yayin da Harun ya ce ,"Ba fa abin dariya ba ne. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.