Duk ana ta shirye-shiryen biki , 'kanwar Hajjiya Samira, Murja sun zo ita da sauran yaran Alaji Mustapha Domin gobe ne d'aurin aure Alaji Mansur ne a zaune a falo, yana waya A lokacin Kamal ya shigo ya zauna a kasa ."To Alaji Musa bari. , sai kun shigo goben, dan Allah a sanar dasu ambassador da Malam Mu'azu ." Alaji Mustapha shiru ya yi sakamakon abokin nashi daga can barin yana magana , bayan ya gama Alaji ya ce ."To shi ke nan , na gode sosai sai mun had'u." Sannan ya aje wayar cikin farin ciki .
"To ya maganar. . .