Skip to content

 Mommy kawai ta kauda kai cikin takaici Kamal ya kalli Nasir cikin fushi ya kuma fad'in. " An kore ku kamar ya ?Wanne rashin mutuncin kuka aikata ."? Nasir yaja doguwar ajiyar zuciya na takaicin wannan yanayi , sannan ya kalli Kamal cikin nuna damuwarshi yana cewa ."Wallahi yaya Kamal, ba abin da muka yi , Abba Alaji ne ya yi laifi duk ya shafe mu , daman suna neman hanyar rage d'aluban , amma bami komai. ".. Kamal ya dakatar dashi yana cewa." Yi min shiru dan Allah, zan cen banza , Abba Alaji ubanka ne ko ran ka ne da baza ka barshi ba. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.