Sanarwa
Wannan littafin ƙirƙiraran labarine , idan wani/wata sunji yayi kamanceceniya da rayuwarka to arashi ne.
Sadaukarwa
Na sadaukar da wannan littafi ga Mahaifiyata da mahaifina Allah yayi musu tukuici da gidan Aljanna amin suma amin. Da kuma masoya da abokan arziki a faɗin duniya. Musamman mabiya littafaina da kuma ɗaukacin marubutan cikin ƙungiyar Taurarin marubuta writer's association .
Godiya
Godiya ta musamman ga Dact A. S Bature ubangiji ya dafa ma. Godiya ta musamman ga Gwani Sadiq Jazuli Sadi . Godiya ta. . .
