Jikinsu ne yayi sanyi Mahmud yace" ai yanzu babbar macan ce kawai take rike da su" .
Baffa Aminu yace" ku tashi , ita kaɗai zata nuna mana inda Zahra take domin ko shakka ba nayi ƴaƴan Zahra ne".
Babu musu suka mike domin yanzu akwai alamun Zahra ce da gaske din . Haka suka taso sukai ta bilayi babu su Jalil.
Washe gari suka kuma dawo wa nan ma shiru.
Haka sukai ta bilayi nemansu, amma ikon Allah ko da wasa basu ƙara haɗuwa ba.
Har akayi taron buɗe guri aka karama su Mahmud su Baffa suka fara shirin tafiya domin sunyi. . .
