Skip to content

Sannan Jamil yace" me ya samu Baba kafin a kawo shi asibitin ?".

Baffa Abdullahi yace" eh to gaskiya yana da hawan jini kuma da yake ƙanina likita ne a gida yake duba shi, yanzu baya nan kuma munga jikin nasa yayi tsanani".

Jamil cikin mamaki yace" kunsan yana da hawan jini amma kuma baku ɗau wani mataki ba?".

Baffa Abdullahi yace" to wana mataki zamu dauka yaro, tunda tsufa ne kuma kowa da yadda yake zuwa masa, magunguna ne kuma ana kula da shi akan ƙa'ida".

Jamil ajiyar zuciya yayi yace" duk da ban san bawan Allah nan tun. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.