Skip to content

Gashi in batun kyau ne ta fini nesa ba kusa ba, ban ƙara tada hankalina ba sai lokacin da ta fuskanci ina shishige masa naga kishinsa sosai a idonta har ta kafamin sharaɗin kar na sake zuwa gidanta.

A nan ne raina ya ɓaci na kira ƙawata Samira, shine take ce min ita ma tana Dima gidan Yayarta na kwatanta mata gidan tazo, shine tazo tare da wata, na faɗa mata damuwata, har na nuna nata hotan Zahra.

A nan waca suke tare take cewa ta san Zahra, akwai saurayinta wanda yake santa abokin Yayanta ne Faisal taji labarin bayan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.