Sadaukarwa
Na sadaukar da wannan littafi kacokan ga ɗana marigayi Abdallah Alhussain Abubakar, wanda ya rasu a ranar huɗu ga watan satumba 2021, tare da kakata Sa'adatu Usman Burran Matazu. Ubangiji ya jiƙansu tare da ɗaukacin musulmi baki ɗaya. Amin.
Tukuici
Wannan littafi tukuici ne ga ɗaukacin marubutan yanar gizo baki ɗaya, musamman Fikra Writers’ Association. Ina alfahari da ƙungiyata. Ubangiji ya ƙara mana haɗin kai da ƙaunar juna.
Alfaharina
Iyayena bani. . .
Alhmdllh muna gdy
Alhamdullilahi Muna godiya