Turka-turka
Ju yi take a ɗan ƙaramin ɗakin da aka yasar da ita, tun lokacin aka ɗauko ta. Gaba ɗaya jikinta ya yi tsami saboda ƙafaffunta da hannayenta a ɗaure suke. Ƙwalla ce ta ji ta zubo mata, bata san dalilinta na zama a wajen ba amma ta alaƙanta hakan da Alhaji Labaran.
Duba da yadda duk wasu file da suke hannunta babu wanzuwarsu. Hata da wayarta ma babu ita. Tashin hankalinta ɗaya shi ne duk wata shaida da ta mallaka tana cikin wayar.
Karaf! Ta ji an buga ƙyauren ɗakin da ƙarfi wanda hakan ya haddasa masa. . .
God bless