Skip to content

Tsaka Mai Wuya

Koke-koken da nake ji shi ya farkar da ni daga dogon suman da na yi. A hankali na shiga bin kowa da ke gurin da kallo, har idanuna suka zo kan mahaifiyata da ke gefena a zaune, gefanta kuma Yaya Kamalu ne, amma in ba gizo idanuna ke yi min ba, babu hannu ɗaya a tare da shi.

Gabaɗaya Innarmu ta fita a hayyacinta saboda tsananin wahala da azaba. Dafe kaina na yi, domin ji na yi kamar ana sara min shi da gatari. Lokaci guda na ji komai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.