Mugunta Fitsarin Faƙo
Kamar kodayaushe da rashin walwala ya shigo gidan, ɗabi'ar da ta samu yayana ke nan a 'yan kwanakin nan, wai a hakan ma an samu sauƙi saboda mun fahimci abin da yake damunsa. Da farko kafin mu ankare na ɗora alhakin hakan ne kan yanayin nakasar da ya samu kansa.
Akwai mutanen da ba sa iya tawakkali a kan ƙaddarar rayuwa, amma sai na fuskanci nasa abin yana neman yin tsamari. Wasu lokutan da na soma fahimtar sauyinsa shi ne, kasancewar ni. . .
Masha allah