Bis-millahir-rahmanir-rahim
"Wallahi yau ko kana ji da masifa da bala'i sai an raba gidan nan kowa ya san matsayin."
Na jiyo muryar matar tana ta shi daga wani 'katon gida, ya yin da muryarta ko fita bata yi saboda tana in-ina ga kuma masifa tana yi.
Nan na jiyo muryar wani dattijo ya na cewa,
"Oho ke kuma tanan kika 'bullu? To bari ki ji na rantse da Allah idan har ina da rai ba wan da zai gaji gidan nan.
Idan kuma mutum ya ce zai ja dani wallahi sai na kashe shi na. . .
Hmmmmm, da alama akwai jimirɗa a cikin wannan labari. Allah ya ƙara basira.
Ameen nagode