Skip to content

Number ta gani babu suna an rubuta , "masoyiya ya kike ? Ya gida Allah Yasa kina lafiya." A zuciyarta tace to waye wannan ni dai nasan ba yaya Mahmud ba ne . Typing ta fara tana mayar masa da cewa ,"lafiya kalau nake amma waye ?" Harun da ganin sakonta ya zabura yana murna ya sake maida mata da cewa, "Bani da suna amma mafi yawanci ana kirana da mai kaunar Zainab." Murmushi tasa da ganin ganin sakon nashi , kafin ta sake turawa ya turo mata cewa,"Mai kaunar Zainab da fatan rayuwa da ita har abada ". Kawai Zainab tai a jiyar zuciya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.