Godiya
Godiya ta tabbata Allah Subhanahu wata Ala da ya bani iko da dama har na samu ikon rubuta wannan labari ina ƙara miƙa dubun godiya ga Allah da yayiman baiwar tunanin rubuta abinda zai anfani al'umma har ya zama iznah kuma DARASI ga wasu al'ummar, ina godiya mai tarin yawa ya Allah, Allah kasa yadda na fara lafiya na kammala lafiya, Amin ya hayyu ya ƙayyum.
Tukwici Ga
Yar uwa kuma makwabciya ta gari Hadiza Bara'u Gidan Iko, Allah ya bar zuminci ya ƙara. . .