CHARANCHI LOCAL GOVERMENT
Ƙauyen fulani Azima da Muheebbah ne zaune agaban kawu Lamiɗo suna kuka da roƙon sa
“ kawu ka taimaka kai wani abu akai karsu kashe baba kaima kasani Babanmu bazai iya aikata abinda sukke zarginsa da shiba sharri ne da ƘAZAFI sukai masa kataimakemu kawu ba zamu iya rayuwa babu Baba ba shi bango ne abin jinginar rayuwar mu kai wani abu kawu”
Azima ce take maganar tana kuka
“ sharrin da akaima mahaifin ku baƙaramin abu bane zaiyi wuya ya iya fito wa domin abin daga samane yana ma ABUJA ”. Yakai ƙarshen maganar yana mai tausaya masu. . .