KATSINA STATE
Da misalin ƙarfe bakwai na yamma danƙareriyar motar Abbas PRADO ta ja birki a gobarau bayan firamare, sai kallon motar mutane suke baƙi da ƴan gari kasantuwar ba a saba ganin irin wannan motar a wajan ba sai dai idon sayayya akazoyi ko hucewa.
Da taimakon wasu Almajirai Abbas ya samu ya shiga da kayansa cikin gida.
Ba ƴan gidan su ba duk ƴan unguwar murnar dawowarsa suke da ganin ci gaban da ya samu a Rayuwa, sai da yaje ya gabatar da sallah magariba ya jira akai isha'i kafin ya dawo gidan.
Yana zaune a kan. . .