TA'AYE RASTOREN
Sabon waje ne da aka buɗe a unguwar Dosa, wajen yana da kyau da ƙyale -ƙyale kamar a ƙasar waje, kuma wajen ya na daga gefen yamma ne yana kallon gabas, gaba da( Zonel JAMB OFFICE Na KADUNA) , Tunda sukaja birki wajan jikin Namsiyya ya fara rawar jin daɗi da annashuwa, saboda yadda taga irin mutanen dake wajan, domin kuwa duk wanda yakeji yakai to a wannan waje yake burin yayi kalacin safe saboda yadda suke da nau'ikan abinci kala-kala masu daɗi da kyau, sai dai fa akwai tsada.
Sholy nayin parking ɗin motar ta. . .