Maman Aiman ce ta ba ni kwarin gwiwar faɗawa ƴan'uwana, Abban Khalil zai yi aure, kowa dai hak'uri yake ba ni, da kuma fada min in kawar da kai, hatta kawayena Samira da Badiyya abin da suka fada min kenan, Sai kuma alkawarin da suka yi min na za su zo biki. Ummata ma da Yusrah kwantar min da hankali suka yi, hade jaddada min in yi ta hak'uri. Wannan ya sa wani kaso na damuwata ya kara raguwa.
Saboda na fahimci dole sai na yi hak'urin,wani lokaci Sarai ba ta tashi. . .