Skip to content

A wani lokaci da ya gabata an yi wani matashi maisuna salim salim ya kasance yanada wata mummunar akida wanda shi yake ganin duk abinda yasamu mutum tofa kawai sakacinsa ne yajawo masa koda rashin lafiya mutum yayi saikaji yace aida aceyi yayi abu kaza da baiyi ba anyi anyi dashi akan yagane cewa idan Allah ya nufi abu yafaru tofa ba makawa sai ya faru amma sam yaki ya yarda mahaifiyarsa tarasu a hatsarin mota suna tafiya da ita da yayansa mota ta bugeta tamutu wanda tundaga nan ya daina kula yayan nasa acewarsa rashin kulawarsa ne yajowo mutuwar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

2 thoughts on “Hukuncin Allah”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.