Skip to content

 Jawaheer ta ɗago a razane cikin kuka, harda shessheƙa ta dubi yadda Jabir idonsa suka sauya saboda kuka, ta ce"Sun kashe Nayla? Nayla ta mutu?"

Gyaɗa kansa kawai ya yi, ya cigaba, "A lokacin ne muka ƙaraso, kowa ya kalli gawan Nayla baya iya sake kallo. 'Yan sanda suka ɗauki Mujaheed da Umma aka nufi asibiti da su, itama Nayla aka ɗauki gawanta da nufin aje asibiti ayi bincike. Abba ya girgiza kai, "Ku ajiye min gawanta zan suturta ta inkaita makwancinta. Tunda baku iya ganota tun a jiya ba, haka baku ganta a lokacin da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.