"Kai shegu kuzo muyi wasa shegu ku zo nan.
Cewar Nusaiba wacce ta yi maganar da tabbatacci Wanda Bata San komai ba akan abinda ta fada sai don Haka mamar su zaliha ta fada musu wai sunan yan buyun yanzu ya koma SHEGU.
Ba don Nusaiba ta San aibu ne hakan ba sai Don haka aka ce tace.
"SHEGU kuzo muyi wasa Don Allah.
Nusaiba ta sake fada inda Yan biyun Kuma sukayi sak ba Don suma sun San ma anar shegun ba sai Don cutar da zaliha ta ce suna gogawa . A nasu tunanin Basu son su gogawa su. . .