Hussaina ta iso GIDAN Alh baba wurin Yar uwarta Hassana. Bayan sun gama firar karatu hussaina ta dubi Hassana.
"Sister don Allah ki agaza min da Yan kudi ko dubu biyar.
Dama hassana ta Saba Bata kudin kasancewar Bata rasa komai ba. Akasin hussaina wadda sai ahankali kasancewar haj Aisha mijinta baba bashi da karfi sai dai rufin asiri.
"Ke Kam kin kusa Zama lashe money sister yaushe na baki dubu goma"?,
"Wallahi kayan make up Zan siya.
Hassana ta zaro dubu uku ta Miko Mata,
"Karbi dubu uku kiyi hakuri wannan Kuma in ajewa goga.
Hussaina ta dubeta. "Waye. . .