Binta ta Kuma fashewa da kuka jin abinda haj Sakina tace Wai Amira ta komo gidan da Zama.
Ki yi hakuri haj Ina tsoron abinda zai biyo baya. Me gidan Nan yaje har gida yayi min kashedin kar ya kuma ganin kafar Amira agidan shi. Ina ga Kuma tazo Zama?,
Ki yi hakuri na rungumi wannan kaddarar. Duk da ban San yadda Zan Kare da dangin ubansu ba. Ko da sunji ma zasuce min Allah ya Kara tunda sai da sukace inbasu su sutafi kauye dasu na Hana. Haj Sakina ta sharce nata hawayen.
"Ki yi hakuri binta ki turo. . .