Skip to content

Hidimar biki ta kankama gadan gadan inda haj Sakina ke mamakin HAIDAR da yadda yake hidimar da iyakacin karfin shi. Binta tazo gidan ta samu haj Sakina.

"To haj Sakina Allah yasani bani da komai da zanyiwa Amira kayan aure. Amma ina da katifa ta NASA an sauya Mata Riga zanyi kokari ko bashi ne in samo Mata Yan tukwane da kayan ma aikaci Sai dai ayi hakuri da abinda ya samu.

"Karki damu binta nayiwa Amira komai ke dai yi Mata addu a da fatan alkhairi kawai",

Binta ta soma kuka."me zance Miki haj Sakina?, Ubangiji yayi Miki. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.