Babban dakine mai fadi wanda yaji duk wasu kalolin kayan alatu na adon daki har ma da wasu wadanda idanu basu taba gani ba.
Kwance akan madaidaicin wani Italian bed mai rumfa, matashiya Kauthar ce a kwance tana shakar barcinta cike da kwanciyar hankali. Ta rufe jikinta rikif da bargo mai taushi, idan mutum ba zuba idanu yayi sosai ba, ba zai taba cewa da mutum a kwance ba saboda yadda tabi ta kannande a kan gadon kamar wata mage.
Kofar dakin ta bude, wani yaro dan kimanin shekaru hudu ya shigo dakin a guje, tsalle yayi ya dira a. . .
Thank you
Madallah
Masha Allah
MashaAllah