Skip to content

Unguwar tasu a wannan lokaci, babu hayaniya balle giccin mutane. Ta kara daga kafa tana sauri don ma kada wani ya ganta idon sani ya nemi bata mata shiri.

Sai da tayi tafiya mai tsayi sosai, Allah ma Ya taimaketa Yasa takalmin data sanya flat ne.

Cikin ikon Allah tana fita can bakin titi, taci karo da taxi. Da sauri ta tare ta fada ciki.

Matukiyar, -Kauthar tayi mamakin ganin mace na aikin tuka motar haya, don kuwa bata taba ganin haka ba- ta juya ta kalleta, cikin karyayyen turanci take tambayarta, "madam, to where?"

Tayi duru-duru, don kuwa. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

4 thoughts on “Kauthar 3”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.