Washegari ma kamar jiya, shi ya tayar da ita sallah da asubahi.Sai dai wannan karon bayan ya dawo daga masallaci, sake biyawa ta dakinta yayi. Lokacin tana zaune akan abun sallah tana lazumi, ta juya tana kallonshi a nutse.Coganewa yayi a bakin kofa bai karasa ciki ba, yace, "kin tashi lafiya Hajiya Kauthar?"
Sai ta yatsine baki, ta coge shi gefe guda, ta juya kanta daya barin. Ganin haka sai ya girgiza kai yana mai dan murmushi, "to! Itama gaisuwar ta zama fada kenan? To Allah Ya huci zuciyarki!"
Ya fita tare da maida mata kofar dakinta ya. . .
Hmmmmm
Su hajiya Kauthar manya. Thanks Jeeddah
Muna godiya sosai
Wayyo ruwan kauna mai dadi… 🤗
Jeeddah a taimaka a dinga mana posting da wuri, a wattpad fa cewa kika yi duk bayan kwana biyu 😔 amma sai a jima babu wani labari
👏