Skip to content

Tun bayan da suka ajiye Anty Ummy a gidan Anty Mansurah, suka dauki hanyar komawa gida, babu wanda ya kara furtawa dan'uwansa ci-kanka a cikinsu.

Tuki yake yi cikin natsuwa da kwarewa, yana wulgawa titi da titi, unguwa-unguwa, cikin nuna halin ko-in-kula da rashin damuwa.

Kauthar sai taji duk ta takura da zaman, saboda bata taba zama da shi a waje daya suka dauki fiye da mintuna biyar ba tare daya nemeta da magana ba.

Ita din sam ba ma'abociyar hira bace, shi yasa sau tari hirarrakinta da mutane ba ita take farasu ba. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

3 thoughts on “Kauthar 5”

  1. Subhanallahi! Wannan kauna ta jawoni da yawa, gaskiya Yaya Abdul baka kyauta ba ta wani bangare, amma dai ta wani baren ka burgeni sosai

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.