Littafi Na Daya
“Rabbana hablana min azwajina wa dhuriyyatina qurratu a’ayunin wa ja’alna lil muttaqina imaama”.
Sadaukarwa ne ga “takori’s lounge”.
Ina alfahari da kasancewa tare daku har tsayin wannan lokacin. Allah da ya hadamu haka, a inuwar al’arshinsa ya barmu tare cikin Alherinsa… har zuwa ranar da muka daina numfashi.
-Sumayyah Abdulkadir
01/01/2025
Matashiya
Garin Abuja, kamar yadda kowa ya sani, gari ne da ya tara kerarru da kuma shahararrun unguwanni (Estates) na gani. . .