Tarihin aurensu ya fara ne daga wannan muhimmiyar ranar da ya karbi budurcinta cikin girma da daraja.
Domin a ranar ne ya goge duk wanan ‘fear’ dinta akan aure, ya cire hijabin nan na kunyar Safiyyah da take sawa tana lullube tsakaninsu.
Safiyyah sai taga komai ba’a yadda take zato da hasashe ba. Kuma ba’a yadda Aunty Dije ta suffantashi gwanin ban tsoro da saka fargaba a zuciyar amarya ba.
Bata sani ba Zayyan ya biyar da itane (in a very gentle manner) har ya samu ya gamsar da kansa, duk da irin kidimewa da rikicewar da ya. . .