Skip to content

Ƙofar ya buɗe ya kawomata wata irin cafka a hannu har sai da hannun ta yace ƙas! Alamar motsuwar ƙashi sai da suka fito cikin falon kafin ya tillata a saman doguwar kujerar dake falon ya fara kiciniyar cire rigar jikinsa.

“Inna lillahi wa inna ilaihir raju'un Subhanallahi me zangani haka Faisal? ”.

Kamar daga sama sukajiyo muryar ta dake su mai amo da dattako da wani irin zati na manyan kamilallun mutane.

A tsakanin Faisal da sireenah bansan wanda ya riga juyawaba saboda dukkan su sun razana.

Wani irin hamshakin mutum sireenah ta gani wanda batasan ko waye. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.