Skip to content

Iya tashin hankali da damuwa to mahaifan sireenah sun shiga don a wannan rana basuyi bacciba har sai da suka je Mubi suka ga halin da ƴarsu take ciki.

 Alhaji Ummaru ya na zaune a falon gidan sa yana zubar da hawaye, kewa da Damuwa sun hanashi saƙat ganin abin yake kamar a mafarki wai yanzu shikenan ya rasa ƴarsa abin soyuwa a ransa ƴar da yafi so sama da komai a rayuwar sa, inna lillahi wa inna ilaihir raju'un, mutuwa me yasa kika rabani da ƴata a lokacin da nafi buƙatat ta amma wannan yarinyar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.