Ranar Laraba
20 ga watan December kamar yadda aka gama saka rai, yau ne za a fara gudanar da shari'ar a babbar kotun tarayya dake nan cikin garin Jimeta.
Kotu
Babbar kotun cike take da al'umma maza da mata anata hayaniya, shigowar Al'ƙalin cikin ɗakin taron yasanya duka mutanan sukai shiru tare da miƙewa don girmamawa, sai da Alƙalin ya zauna kafin sauran mutanen kowama ya zauna ana sauraron yadda shari'ar za ta kaya.
Bayan wasu mintina ɗaya daga cikin mabu bada bayani dake gaban Al'ƙalin ya miƙe ya fsra zubo bayani. . .