Skip to content

Da sauri Baristar Aminatu ta miƙe tace tana cewa “ yanke hukunci cikin gaugawa laifine a ƙarƙashin shashe na ɗaRi ukku da sittin, da wannan nake neman Alfarma wannan kotu da ta bamu lakaci don ƙara yin cikakken bincike kafin yanke hukunci”.

Da sauri shima Baristar ABDULHAKIM ɗin ya ce “ Baristar Aminatu na son ɓata lokacin kotu ne da ɓatama Alƙali rai don ko anbata wani lokaci babu abinda zata samo saboda gaskiya ɗaya ce kowa ya sheda cewa sireenah ita ce ta aikata kisan kan saboda ƙwararen hujjojin da suka bayyana a yanzu, da wannan nake ro. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.