Skip to content

Ko da ya isa suka gaisa da ma'aikatan wajen ya nemi izinin ganin sireenah aka fito masa da ita batare da musuba.

Sireenah tana fitiwa taji wani irin sanyayyar iska mai daɗi ta ziyarceta mai haɗe da wani irin ƙamshin turare mai daɗin shaƙa, sai taji kamar tana Aljanna don tunda take bata taɓajin iska mai daɗi irin haka ba, ko don ta fito a cikin zarni da wari taji ƙamshin ya zamo na musamman oho,

Tana ɗaga kai tai tozali da wannan ɗan gayun lauyan mai kama da samarin indiyawa domin kuwa kyakkyawan gaskene yau cikin kayan gida. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.