Skip to content

Bismillahir rahmanir raheem

Idon ta cike da hawaye take kallon sa, fuskar ta ɗauke da mamaki gami da tsoron yadda lokaci guda ya birkice kamar ba masoyin ta abin alfaharinta ba.

Anya shi dinne kuwa?

Hannu tasa ta goge hawayen da ke famar zarya a kuncin ta, don tafi ganinsa da kyau, duk da tasan gogen su bawai shi zai sa zafafan hawayen nata su tsaya ba.

Warware manyan idanunwanta akan sa.

Shi dinne dai, Mukhtar. Mukhtar dinta. Mijinta, uban yayanta. Sanye yake da farar shadda kamar ko wacce ranar juma’a. Farin kaya ba karamin ƙara masa kwarjini da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.