Skip to content

“Innalillahi wa inna ilaihi raji’un,” Hafsah ta sake maimaitawa a lokacin da kalaman Bilkisu suka daki kunnenta. Kafafuwanta sukayi mata nauyi har sai da ta durkushe a wajen hawaye na sauka daga idonta. Wannan wacce irin kaddara ce wadda ko da wasa bata taba hango ta ba? Zuciyarta ta cigaba da harbawa cike da fargaba da makomar rayuwarta in babu Mukhtar. Har yanzu ta kasa yarda shi ya musu hakan. Har yanzu ta kasa hango babban dalilin da ya ture soyayyarsu ya kawo su nan inda suke a yau.

Ta jima a durkushe Bilkisu tana shafa bayan ta cike. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.