Skip to content

Har sun wuce Salisu ya riƙo shi "Please kazo muje yau ɗaya dai"

Kallon agogo Muktar ya yi " na faɗa ma so nake in kwanta da wuri"

Tsaki Salisu ya yi " kwanciya at this time kofa magariba ba'ai ba, ko kuma baka sallah ne yau?"

Haushi ne ya kama Muktar "kaifa ɗan iska ne wallahi, to wanki nake son inyi in maka short test ɗin da na musu and ina son duba Google"

Watsa hannu Salisu ya yi " ba zancen iskanci nasani ko ka fara al'ada ne, yanzu muje in mun dawo zan taya ka wankin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.